Labaran Duniya

😂😂😂INNALILLAHI wainna ilaihirajuun kalli wannan video yanzu yanzu zazzafan martanin alinuhu dakuma jaruman kannywood din yanzu yanzu domin kagani da idonka…

innalillahi wainna ilaihirajuun yanzu yanzu jarumin kannywood din wato ali nuhu yakoka akan irin abunda yakewa jaruman kannywood din wato maza dakuma mata.

wanda kasan cewa a yanzu haka ana yawan kashe jaruman kannywood din batare da sun mutuba wanda jarumin yayi zazzafan martani zuwaga masu haka.

wanda kasan cewa a yanzu haka dukkan wanda zaiyi suna a yanzu haka dole sai kaga wasu suna yada cewa ya mutu al halin kuma yanan batare da ya mutuba.

shin kana ganin cewa wannan martanin na alinuhu kana ganin cewa wannan martani zaiyi tasiri akan wannan batu yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihirajuun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button