Labaran Duniya

😂😂😂INNALILLAHI wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu yan bindiga sunkai mummunan hari a jahar zamfara inda kuma suka sace yan mata dadama kalli wannan video…

innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video yadda yan bindiga suka kai mummunan hari a jahar zamfara inda kuma suka sace yan mata dadama yanzu.

babu shakka al’umma dadama suna cikin wani hali musamman a irin wadannan jahohin kamar su zamfara inda suke shan wahala a wajan yan bindiga sosai.

wanda kasan cewa a yanzu haka jahar zamfara tana cikin matsalar karancin tsaro a jahar sabanin sauran jahohin wanda ba iyi wannan jahace take fuskantar.

matsalar karancin tsaro ba a wannan kasa wanda yanzu haka al’umma dadama sunkoka akan abunda yafaru wanda yakamata gwamnati ta kara daukar mataki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button