Labaran Duniya

😂😂😂INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJU’UN Kalli yadda wasu yan bindiga suka kashe mutane dadama yanzu yanzu…

innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video yadda wasu yan bindiga suka shiga cikin wani kauye yanzu yanzu wanda al,umma sunkoka akan abunda yafaru.

wasu daga cikin al’umma suna ganin cewa dukkan wannan abu dayake faruwa bakomai bane sai dai sakacin gwamnati akan abunda yan bindiga suke aikatawa.

a wannan kasa wanda suke cin karansu babu babbaka innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button