Labaran Duniya
😂😂😂INNALILLAHI yanzu yanzu hukumar zabe ta aikawa Al hassan ado doguwa zazzafan sako Kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari…


yanzu yanzu al,umma dadama sunkoka akan abunda Al,hassan ado doguwa ya aikata wanda mutane ke ganin cewa bai kamata ace dan ta adda zai milki al,umma ba.
wanda babu shakka kasan cewa Al,hassan ado doguwa yakashe mutane dadama wanda yakasance shugaban talakawa na karamar hukumar doguwa.
wanda wasu ke ganin cewa bai kamata ace yana mulkar jama a ba wanda kasan cewa a yanzu haka hukumar zabe ta bayyana cin zaben Al,hassan ado doguwa.
shin kana ganin cewa wannan hukumar zaben bazata kwache wannan zabe ba inda wasu kuma keganin cewa yakamata a sake wannan zabe na Al hassan ado doguwa.