Labaran Duniya

😂😂😂Zazzafan martanin Al hassan ado doguwa zuwaga kwankwasiyya yanzu yanzu kalli wannan video yanzu yanzu domin kagani da idonka karka bari abaka labari…

yanzu yanzu al hassan ado doguwa yayi zazzafan martani zuwaga wadanda suke abokan takararsa a wannan zaben da aka sake yanzu yanzu domin kagani da idonka.

wanda kasan cewa a yanzu haka kafin a sake wannan zabe na al hassan ado doguwa kotu ta bayyana cewa bazata bawa al hassan ado doguwa zabensa ba.

saboda abunda ya aikata na kashe mutane dakuma raunata wasu daga ciki a wannan gagarimin zabe daya gabata a wannan lokaci na zaben daya gabata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button