Labaran Duniya

😂😂😂Zazzafan martanin gwamnan jahar kano wato Abdullahi umar ganduje zuwaga abba gida gida dakuma mai gidansa yanzu yanzu…

yanzu yanzu dr Abdullahi umar ganduje ya fusata akan maganar abba gida gida zuwaga masu kina kine wanda gwamnati ta sayar masu dakuma gina ginan gwamnati.

wanda babu shakka kasan cewa a yanzu haka wannan gwamnatin ta dr Abdullahi umar ganduje wanda kasan cewa tanata yanka filayen gwamnati tana sayarwa zuwaga.

al,umma wanda hakan yasa sabon gwamnan jahar kano wato abba kabir yusif wanda akafi sani da abba gida gida inda yayai zazzafan martani zuwaga masu siya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button