Labaran Duniya

😂😂INNALILLAHI kalli wannan video yadda wani saurayi yake zagin Dr Abdullahi umar ganduje dakuma nasiru yusif gawuna dakuma Abdullahi Abbas…

yanzu yanzu wani saurayi yayiwa gwamnan jahar kano wato dr Abdullahi umar ganduje zagin kare dangi dashida nasir yusif gawuna dakuma Abdullahi Abbas.

wanda hakan yasa al’umma dadama mamaki akan wannan abu dayafaru akan wannan saurayi da yayiwa ganduje zagin kare dangi innalillahi wainna ilaihi raju’un.

  • wanda kasan cewa dr Abdullahi umar ganduje yakasance gwamnan jahar kano kuma shugaban kowa yake cikin kano wanda wasu ke mamaki akan wannan zagi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button