Labaran Duniya

😂😂Kalli wannan video yanzu yanzu yadda hukumar yan sanda tasamu nasarar kama wasu yan bindiga yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu hukumar yan sanda tayi nasarar chafke yan bindiga dadama a cikin wani kasur gumin daji yanzu yanzu wanda suka sami nasara akan yan bindiga.

wanda kasan cewa a yanzu haka yan bindiga suna aikata abunda bai daceba a kasarnan musamman kauyika wanda suke kashe fulani sutafi da shanunsu gaba daya.

dakuma kona masu gidaje dakuma kashe wasu daga cikin su dakuma tafiya da matansu dakuma yayansu inda suke aikata abunda bai daceba tare dasu.

wanda fulani suna kokawa da abunda yake faruwa dasu a garuruwansu dakuma sauran abunda bai daceba innalillahi wainna ilaihirajuun yanzu yanzu kalli wannan video.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button