Labaran Duniya

😂Kotu ta kori shari ar Atiku Abubakar yanzu yanzu akan wannan zabe daya gabata wanda atiku yakai kara kotun koli akan wannan zabe kalli wannan video…

yanzu yanzu kotu ta kori shari ar dan takarar shugaban kasa wato Atiku Abubakar yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka.

wanda kasan cewa a yanzu haka al’umma sun tabbatar dacewa bola ahmad tinibu shine ya cinye wannan zabe na shugaban kasa wanda kuma hakan.

Atiku Abubakar ya garzaya zuwa kotu akan cewa shidai bai yarda da wannan zabe ba domin yana tinanin cewa anyi magudi acikin wannan zabe da aka gaba.

tar wand bola ahmad tinibu yalashe wannan zabe yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button