Labaran Duniya

A gaskiya ina kira ga hukumomi akan shafa man bilitin da yan uwana mata sukeyi kalli wannan video domin kagani da idonka…

 

yanzu yanzu wata budurwa ta bayyana cewa yakamata hukuma ta dauki mataki akan masu shafa mai wanda yake saka hasken fata inda ta koka akan wannan abu.

wanda kasan cewa a yanzu haka musamman yan mata suna amfani da wannan mai wajan kara hasken fata daga mazan har matan wanda yazama ruwan dare.

a wannan kasa musamman yan mata wadanda sukafi amfani da wannan mai daga masu hasken har marasa hasken innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button