Labaran DuniyaNewsTechnology
Abba saura kayi butulci irin na ganduje kalli wannan video domin kagani da idonka yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu na Abba gida gida…


amfara yiwa sabon gwamnan jahar kano wato abba gida gida tuni akan kar giyar Mulki tasa yayi butulci ga uban gidansa wato rabiu musa kwankwaso kalli wannan video.
wanda kasan cewa a baya kasan cewa tsohon gwamnan jahar kano wato ganduje yayi butulci ga uban gidansa wato kwankwaso wanda kuma a wannan lokaci.
ake tunatar da abba kabir yusif wanda akafi sani da abba gida gida yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu na gwamnan jahar kano yanzu yanzu.