Labaran DuniyaNews

Abdullahi umar ganduje ya maka shugaban kasa Muhammad buhari a kotu akan canjin kudin yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

gwamnan jihar kano Abdullahi umar ganduje ya maka shugaban kasa Muhammad buhari a kotu akan canjin kudi yanzu yanzu domin haka innalillahi.

wanda kasan cewa a yanzu abunda yake ciwa mutane kwarya a tuwo shine akan wannan canjin kudin wanda shugaban kasa yashirya yi inda kuma hakan yasaka

al’umma acikin wani hali musamman akan rashin karbar tsofaffin kudade wanda aka sanya wa adi wanda kuma wa adin har yazo karshe yanzu haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button