Labaran Duniya

Abunda ake gudu yafaru A wannan kasa akan wannan canjin kudin innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi abunda ake gudu yafaru yanzu yanzu akan canjin kudin a kasar wanda hakan yasa yanzu anata zanga zanga a garuruwa mabambanta akan canjin kd.

wanda a yanzu haka ana ganin cewa babu wadannan sababbin kudade a kasar nan domin sunyi karancin amma kuma anhana talakawa amfani tsohon.

wanda hakan ne yasaka al’umma cikin wannan hali na zanga zanga a kasar nan wanda da gwannati zata duba wannan lamari domin talakawa suna cikin wani hali.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button