KannywoodLabaran Duniya

abunda na aikata ina neman afuwarku akan abunda bai daceba tareda yarta inji Sayyada sadiya haruna…

yanzu yanzu jaruma wato Sayyada sadiya haruna tayi nadamar abunda ta aikata da yarta yanzu yanzu inda tatabbatar abunda bai daceba tareda yarta.

kasan cewa wannan jaruma mai suna Sayyada sadiya haruna wanda kasan cewa tana sai da magun guna wanda suka shafi matsalar aure da sauransu.

inda a garin tallata wani maganinta ta aikata abunda bai daceba tareda yarta wanda bayan hakan sai taga abunda ta aikata babu shakka bai daceba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button