Kannywood
Adam a zango na shirin mayar da matarsa yanzu yanzu Alhamdulillah kalli wannan video…


mutane dadama suke mamaki shin akan abunda Jarumin kannywood din wato Adam a zango yabayyana chewa har yanzu bashida niyar kara aure har abada.
wanda hakan yasa al’umma suka shiga cikin wannan magana ta jarumin wato adam a zango musamman malaman addini inda suke wa azi akan hakan kuskure.