Kannywood
Adam a zango tareda Alinuhu sun koka akan abunda yake faruwa a masana antar kannywood yanzu yanzu…


yanzu yanzu manya manyan jaruman kannywood irinsu jarumai irinsu adam a zango dakuma sarki alinuhu wanda suka bayyana bakin cikinsu akan abunda yake.
faruwa a cikin wannan masana antar kannywood din wanda kasan cewa ana yiwa wannan masana anta kudin goro akan suna bata tarbiyyar yaran mutane.
babu shakka kasan cewa wannan masana antar kannywood antara mutane dadama masu hankali dakuma sabanin haka.