Kannywood

Adam a zango yabayyana chewa har yanzu yanakan bakarsa nacewa bazai kara aureba har abada…

Adam a zango yabayyana chewa har yanzu yanakan bakarsa nacewa bazai kara aureba har abada inda yake bada wasiya zuwa ga masuson aurar jarumin.

wanda kasan cewa jarumin wato adam a zango ya bayyana cewa a wannan lokaci ana bata masa suna akan abunda bai aikataba a dinga dangana shida wannan.

babu shakka kasan cewa dukkan wanda zai suna to dole zai dinga samun irin wannan kalu bale agun al’umma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button