Kannywood
Adam a zango yafitar da matar da zai aura wato Aisha humaira yanzu yanzu Alhamdulillah…


yanzu yanzu adam a zango yafitar da matar da zai aura wanda bakowa bace sai aisha humaira jarumar kannywood din Alhamdulillah kalli wannan video.
kasan cewa jaruma aisha humaira tana bada gudun mawa acikin wannan masana antar wanda yahada jarumai da dama a cikin wannan masana antar.
inda yanzu haka kannywood ta shiga mamaki akan wannan hada tsakanin jarumai guda biyu wato adam a zango dakuma aisha humaira.