Kannywood

Adam a zango yakoka akan abunda yake faruwa da yar tiktok din wato murja ibrahim kunya yanzu yanzu…

yanzu yanzu adam a zango yakoka akan wannan abu dayafaru da jarumar tiktok din wato murja ibrahim kunya innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video.

wanda kasan cewa dadama daga cikin al’umma suna ganin cewa dama yakamata hukuma ta dauki mataki akan jarumar tiktok din wato murja ibrahim.

kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button