Labaran Duniya
Adam a zango yasaki matarsa Safiyya chalawa yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihirajuun kalli wannan video karka bari abaka labari…


innalillahi wainna ilaihirajuun yanzu yanzu jarumin kannywood din wato adam a zango yasaki matarsa yanzu yanzu innalillahi kabiyomu domin kaji dalili.
wanda kasan cewa a baya bayan nan kasan cewa jarumin wato adam a zango sunsamu babbar matsala dashida matarsa wanda alumma wasu ke ganin cewa.
adam a zango shine mai laifi wasu kuma suna ganin cewa matar tasa itace mai laifi wato safiya chalawa akan wannan rigima datake tsakaninsu susu biyun yanzu.
wanda a yanzu haka adam a zango yasaki matarsa wanda har yanzu jarumin bai baiyana abunda yasa yasaki matar tasaba innalillahi wainna ilaihirajuun.