Labaran Duniya

Ado gwanja yakoka akan abunda malaman addini suka gayamasa yanzu yanzu kalli wannan video yanzu yanzu…

malaman addini sunkoka akan ado gwanja yanzu yanzu akan wannan waka tasa yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka.

wanda kasan cewa ado gwanja yana sakin wakoki wanda baikamata ace dan musulmi mine yake sakin wadannan wakoki ba inji wadannan malaman addini.

shin mausararo kana ganin cewa wannan mawaki wato ado gwanja yayi dai dai kuwa akan wadannan abu dayafaru innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button