Labaran Duniya

Aisha buhari tayi tsokaci akan zabar bola ahmad tinibu a matsayin shugaban kasa kalli wannan video…

yanzu yanzu aisha buhari tayi tsokaci akan lashe zaben shugaban kasa da bola ahmad tinibu yayi wanda hakan yasa tayi zazzafan martanin zuwaga abokan takararsa.

wanda aisha buhari ta bayyana cewa bola ahmad tinibu shine wanda ya chan chanta a zaba a wannan zaben dama domin shine yafi dacewa da wannan kujera.

ta shugaban kasar inji matar tsohon shugaban kasar wato Muhammad buhari yanzu yanzu kalli wannan video.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button