Kannywood
Aisha humaira ta bayyana cewa tanason aurar jarumin kannywood din wato Adam a zango yanzu yanzu…


Alhamdulillah yanzu yanzu Aisha humaira ta bayyana cewa tanason aurar jarumin kannywood din wato Adam a zango wanda yanzu bashida aure yanzu.
amma kuma jarumin wato adam a zango ya bayyana cewa bazai kara aureba har abada inda kuma malamai sukayi cha akan wannan jarumi adam a zango.
to shin mai sauraro kana ganin cewa jarumin wato adam a zango zai karfi wannan tayi daga wannan jarumar yanzu yanzu.