Labaran Duniya
Alhamdulillah, Gwamnan Kano ya bayyana kwacen Asibitin Yara na Hasiya Bayero.


Gwamnan Kano ya bayyana kwace Aibitin Yara na Hasiya Bayero.
Ga jawabin Gwamnan yayin ziyarar da ya kai asibitin a dazu-dazun nan.
Mutane Da Yawa Suna magana Akai kamar yadda a Yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wannan video ya kasance.
Kuci Gaba Da bibiyar wannan shafin namu Mai albarka.