Kannywood

Alhamdulillah; Kalli Videon Haduwar Adam A Zango Da Ummi Rahab Sulhu Alkhari Ne…….

Masha Allahu Sulhu Alkhari Ne Ummi Rahab Da Adam a zango kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa sun Magana akai.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya rigima ta Barke Tsakanin adam a zango ya da Ummi Rahab kamar yadda Mutane da yawa sunyi Magana akai.

A yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaji yadda wanna Rigimar ta kasance.

kUce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button