Kannywood
Ali nuhu yafito yakaryata wannan hotunan da bai daceba wanda aka gansa a jiki…


Alinuhu yakoka akan abunda ake zargin sa da aikatawa yanzu yanzu kasan cewa jarumin wato ali nuhu anga hotansa da wata mata akan jinyarsa innalillahi amma
jarumin wato sarki alinuhu ya musanta wannan zargi da ake masa wanda kasan cewa ana ganin mutuncin wannan jarumi acikin wannan masana antar kannywood
wanda kowa yake ganin jarumin da mutunci a cikin wannan masana anta ta kannywood.