Allah sarki, kalli jaruman kannywood 20 da suka fi talauci a kannywood bayan kuma sun dade a matsana’antar…..


Allah sarki, kalli jaruman kannywood 20 da suka fi talauci a kannywood bayan kuma sun dade a matsana’antar
yau dai muka binciko muku muka kawo muku jaruman kannywood 20 da suke fama da talauci bayan sun dade a matsana’antar ta kannywood.
Kalli bidiyon .
A kowanne sana’a ana samu masu karfi wa’yanda suka fi kudi da matsakaitan karfi wato wa’yanda masu kudi sosai wanda zamu iya kiran su da talakawa.
A kannywood akwai wasu jaruman da suka dade suna yi wa matsana’antar hidima wasun su har sun shafi sama da shekaru a 20 suna matsana’antar.
Amma duk da haka basu kai wasu jaruman da suka shigo matsakaitar cikin shekaru 5 samun kudi ba ko kuma yin kudi ba, hasalima su tsofaffin jaruman ba’a fiye saka su finafinai masu tsada ba, duk da dai su suka goya matsana’antar a kafadar su har takai wannan matsayi da ake ganin ta da shi.