Kannywood

Allah Sarki Kalli Yadda Khadija Yobe ta Zubar da Hawaye a Yayin da Aka Saka Wakar Shirin Izzarso

Allah Sarki Kalli Yadda Khadija Yobe ta Zubar da Hawaye a Yayin da Aka Saka Wakar Shirin Izzarso

Allah Sarki Kalli Yadda Khadija Yobe ta Zubar da Hawaye a Yayin da Aka Saka Wakar Shirin Izzarso

Amarya Khadija Alhaji Shehu wacce akafi sani da Kareema acikin shiri me dogon zango Izzarso ta zubar da Hawaye a yayinda Abokanan sana’arta na shirin Izzarso suke yimata Waka.

Kamar yadda aka sani an daura auren jarumar ne a ranar Juma’a 10 ga watan February na shekarar 2023 da misalin karshe 2:30 na rana bayan sallar Juma’a a Jahar Yobe

Jarumar ta fashe da kuka ne a yayin rabuwa da Abokan Sana’ar ta bayan da aka saka wakar shirin Izzarso.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button