Kannywood

Allah Sarki Uwa Mai Dadi Kalli Bidiyon Yadda Maryam Yahaya Take Nishadi Da Mahaifiyar Ta….

Allah Sarki Uwa Mai Dadi Kalli Bidiyon Yadda Maryam Yahaya Take Nishadi Da Mahaifiyarslta kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Mutane da yawa Suna Magana Akan Cewa da yawan Matan Kannywood basa samun Lokacin daza su Zauna da Mahaifinsu.

A yanzu haka dai ga Maryam Yahaya da Mahaifiyar ta ga video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna abun ya kasance.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button