KannywoodLabaran Duniya

Allah yataimaki matata daga wannan masifa inji lilin baba martani zuwa ga adam a zango yanzu yanzu akan mutuwar aurensa…

lilin baba yayi godiya ga Allah daya kare matarsa wato ummi rahab akan abunda yake faruwa da adam a zango gwara daya aureta da wuri kafin adam a zango.

kasan cewa yanata jita jitan adam a zango zai auri ummi rahab wanda kuma Allah baiyi jarumin wato adam a zango zai auri ummi rahab ba har lilin baba ya.

aureta kafin hakan tatabbata wanda kasan cewa a yanzu adam a zango yana cikin wani hali akan wannan mutuwar aurensa dashida matarsa wato safiyya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button