KannywoodLabaran Duniya

Allah yayiwa Nakalala rasuwa yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda akayi jana izar nakalala…

innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu anfara yada mutuwar jarumin kannywood din wato Nakalala wanda kasan cewa wannan jarumi yana bada.

gudun mawa acikin wannan masana antar kannywood kamar irin film din dayake fitowa kamar sanda dakuma Aduniya dakuma sauran fina finai yanzu.

haka dai wannan jarumin yafito yakaryata jita jitan da ake akansa nacewa ya mutu alhalin yana nan a raye kamar yadda kowa yake tasa rayuwar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button