Labaran Duniya

Allahu Akbar kalli videon yadda wani mutum yake tuka mota batare da hannu ba yanzu yanzu…

Kalli yadda wani mutum yake tuka mota batare da hannu ba wanda babu shakka da gaske yake tuka mota batare da hannuwaba wanda wannan abu mamaki.

wanda kasan cewa wanda ya halicceshi ne yabashi wannan dama ta tuka wannan mota batare da hannu inda yake tukata da kafafuwa batare da yasa hannu.

wanda hakan yasa wasu sunfara karyata wannan magana amma kuma bayan sunga wannan video sun yarda da wannan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button