Labaran Duniya
Al,umma sunkoka akan rashin kada kuri,arsu a wannan gagarumin zaben shugaban kasa kalli wannan video…


innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu anasamun rikici a garuruwan dasuke kudu akan wannan zabe wanda idan ba jam’iyar dasuke soba bazakayi.
zabe ba a wannan lokaci al,umma dadama basu sumi damar kada kuri aba a wadannan garuruwa a wannan gagarumin zaben wanda akayi zaben ayau.