Uncategorized
Ambaliyar ruwa yayi sanadiyar lalacewar katin zaben wasu mutane yanzu yanzu inda suka koka akan rashinyin zabe…


Innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli videon yadda ambaliyar ruwa yayi sanadiyar lalacewar katin zaben wasu mutane yanzu yanzu innalillahi kalli kaga.
babu shakka wadannan mutane suna cikin bakin ciki akan wannan abu dayafaru akansu domin suna bakin ciki akan bazasuyi zabe ba a wannan lokaci.
wanda sunkoka akan abunda yafaru yanzu yanzu akan innalillahi wainna ilaihi raju’un.