KannywoodLabaran DuniyaNews

Aminu s bunu yakoka akan fadan murja ibrahim kunya dakuma mai wushirya da kuma aisha najamu yanzu yanzu…

aminu s bunu yakoka akan fadan murja ibrahim kunya dakuma mai wushirya da dakuma aisha najamu wanda jarumin yache aisha najamu bata kyautaba.

akan rigimar datake tsaninsu da murja ibrahim kunya dakuma mai wushirya inda yabayyana chewa yayi mamakin wannan fada dasu kayi a junansu susu ukun.

kasan cewa mai wushirya wanda kasan cewa shima yana cikin wannan rigima wanda shima yakasance babban abokinta acikin mutananta na tiktok.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button