KannywoodLabaran Duniya

An aika da murja ibrahim kunya zuwa kurkuku akan laifin data aikata…

yanzu yanzu an aika da murja ibrahim kunya zuwa kurkuku akan laifin data aikata akan mai wushirya da kuma aisha najamu.

An gurfanar da murja ibrahim kunya wanda aka karantamata laifinta inda kuma murja tamusanta hakan wanda haka yasa andaga shari,ar

inda kuma aka aika da murha zuwa kurkuku wanda wasu suke ganin hakan kamar abanza domin da wajan hisba aka kaita akan kurkuku wanda aka kai murja yanzu haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button