Kannywood
An soma kiraye-kiraye ga Kwankwaso ya Aure mahaifiyar Rarara Kalli Yadda Rarara Ya Fusata Akai…..


An soma kiraye-kiraye ga Kwankwaso ya Aure mahaifiyar Rarara
A daren jiya ne mawaƙin sa saki wata sabuwar waƙa da ke ƙara nuna tsamin dangantakar dake tsakanin sa da jagoran Kwankwasiyyar Rabi’u Musa Kwankwaso.
A Yanzu haka Yan Kwankwasiyya Sun Fara Magana akan wanna Sabuwar Waƙar da Rarara ya saki.