Hausa MusicHausa SeriesKannywoodLabaran DuniyaNews
Ankama shedaniyar datake kaiwa yan bindiga makamai a kasar niger yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…


yanzu yanzu ankama wanda take kaiwa yan bindiga makamai a kasar niger yanzu yanzu wanda matar ta bayyana dalilinta nayin hakan.
babu shakka kusan dalilin dayasa mutane suke aikata abunda bai daceba wasu daga cikin al’umma abunda yake sakasu aikatawa shine talauci.
wanda babu shakka idan bakada dakakkiyar zuciya sai kaga mutum yashiga cikin wannan hali na shiga cikin yan ta adda saboda rashin abunda zasuci.
hakamma yanasaka su su shiga cikin wani hali na ta addanci wanda suke samun kudade masu tarin yawa wanda hakan ne yakesa su dauwa ma a cikin.