Hausa Music

Auta Waziri – Autar Mata (Official Audio) 2022

Sabuwar Wakar auta Waziri Autar Mata kamar yadda a yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna bibiyar wannan wakar domin tayi matukar Dadi.

A yanzu haka mutane da yawa suna sauraron wannan wakar badan komai ba sai dan wakar tayi Dadi sosai ga audio wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar take.

Full Audio,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan audio wakar nasan cewa kaji yadda wannan wakar take a yanzu haka.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe

wwww.fotosify.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button