Kannywood
Ba Wanda Zan Iya Aura A Mazan Kannywood Sai Falalu A Dorayi Kalli Yadda Hadiza Gabon Ta Bayyana……


Babbar Magana Yanzu Yanzu Hadixa Gabon Ta Bayyana Kaunar Da Takewa Falalu A Dorayi kamar yadda ta Bayyana cewa shi Kadai Zata iya aure.
A yanzu haka ga video kaji Jaruma Hadiza Gabon ta bayyana Hakan domin Mutane da yawa sunyi mamakin Hakan.


Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaji yadda wanna abun ya kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.