Labaran Duniya
Babbań Burina Shiné Na Auri Mijin Da Zai Karɓé Ni Á Yadda Nake, Nafi Son Wanda Zai So Ni Tsakani Da Allah – Indómie

Babbań Burina Shiné Na Auri Mijin Da Zai Karɓé Ni Á Yadda Nake, Nafi Son Wanda Zai So Ni Tsakani Da Allah – Indómie
Ina son wanda zai ji tausayi na, ya riƙe ni amana, koda kuwa zai min kishiya, bani da matsalar hakan, zan nuna masa soyayya fiye da wacce zai nunan, bazai taɓa yin nadamar Aure na ba, céwar Zainab Indómie.
Wanné fata zaku yi matá ?