KannywoodLabaran DuniyaNews

Babu shakka mutuwar auren bala i che wallahi inji sheikh ahmad Tijjani guruntum inda yake bayyanawa akan mutuwar auren adam a zango…

mutuwar aure bala i che wallahi inji sheikh ahmad Tijjani guruntum akan mutuwar aure jarumi adam a zango da matarsa wato safiyya wanda suke rabu.

dalilin dayasa adam a zango yarabu da matarsa shine akan harkar waya da kuma kasuwanci wanda matar tasa wato adam a zango inda yakeson hanata hakan.

inda har yanzu tsohuwar matar jarumin wato adam a zango bata bayyana dalilinta ba na rabuwa da adam a zango har yanzu ba akan mutuwar aurenta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button