Labaran Duniya
babu wanda ya isa yafitar da Alhassa ado doguwa 😂abar kotu tayimasa hukunci innalillahi wainna ilaihi raju’un…


innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu hukumomi sunkoka akan abunda yafaru wanda kasan cewa al,hassan ado doguwa yakashe mutane innalillahi wainna ilaihi raju’un.
babu shakka wasu mutane naganin cewa yakamata ace hukuma ta dauki mataki akan wannan dan siyasa wato al,hassan ado doguwa yanzu yanzu kuma.
dan takarar kuma shugaban al,umma wanda ba yan ankamasa hukumar INEC ta sanar yaci zabensa wato al,hassan ado doguwa.