Labaran Duniya

Baikamata abawa Al,hassan ado doguwa kujerarsa kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu…

malaman addini sunkoka akan abunda Al,hassan ado doguwa yayi wanda kuma bayan aikata wannan ta asa kuma aka sanar yaci zabensa kalli wannan video.

wanda kasan cewa al,hassan ado doguwa yakashe mutane dadama dakuma kona office din zabe wanda hakan yasa aka kaishi gidan gyaran hali.

wanda al,umma dadama sunyi mamaki akan wannan musamman da aka bashi shugabanci wanda babu shakka hakan yasa al’umma sunkoka yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button