Labaran Duniya
Ban Kira Kaina Malami Ba, Amma Komai Hassadar Mutum Nafi Karfin Ya Kirani Jahili – Cewar Farfesa Isah Ali Pantami.

A Yanzu haka mutane da Yawa suna Magana akai kamar yadda a yanzu haka sheikh isah Ali Pantami shine ya Bayyanawa Duniya hakan.