Kannywood

bana shigo masana antar kannywood bane dan nasamu kudeba sai dan nabada tarbiya…

yanzu yanzu jarumin kannywood din wato sadik sani sadik ya bayyana cewa baya shiga masana antar kannywood don samun kudiba sai dan tarbiya yanzu.

sadik sani sadik din bayan ya bayyana hakan mutane dadama sunyi martani akan wannan magana tasa yanzu yanzu kalli wannan video yanzu yanzu akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button