Labaran Duniya

Bankuna sunfara saka mutane a cikin wani hali akan daina karbar tsofaffin kudade yanzu yanzu…

bankuna suna so sujefa mutane a cikin wani hali domin sunfara korar mutane idan suka kawo masu tsofaffin kudade yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.

kasan cewa wannan kasa tana cikin wani hali akan wannan canjin kudin amma kuma abunda bankuna suka fara aikatawa akan kawo tsofaffin kudade.

wanda babu abunda zamuce sai innalillahi wainna ilaihi raju’un ya allah kafutar da mu daga wannan kunci damu ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button