Hausa MusicKannywoodLabaran DuniyaNewsTechnology

Bazan iya dawowa kasar nan a wannan lokaci ba inji bola ahmad Tinubu yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan batu na Tinubu…

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce shi da kansa ya zaɓi ya bayyana cire tallafin man fetur a ranar farko da ya zama shugaban ƙasa duk da cewa ba a rubuta shi ba a cikin jawabin da ya gabatar.

Shugaban ya bayyana hakan ne yayin da yake ganawa da ‘yan Najeriya mazauna Faransa ranar Juma’a, kamar yadda mai ba shi shawara kan ayyuka na musamman Dele Alake ya faɗa cikin wata sanarwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button