KannywoodLabaran DuniyaNews

Bazan kara yin aureba saboda rashin zama danake da matana inji jarumi adam a zango yanzu yanzu…

adam a zango yashiga cikin wani hali inda jarumin wato adam a zango ya bayyana cewa bazai kara aureba saboda rashin zama dayake da matansa.

wanda yake ganin cewa duk wannan abu dayake faruwa dashi yasan cewa kaddarar sace ahaka kuma bawanda yafikarfin Allah yadora masa inji jarumin.

wato adam a zango inda yabayyana bazai kara aureba saboda rashin zama dayake da matansa na sunna inda jarumin yafara shan raddi akan hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button