Labaran Duniya

Bidiyon yadda Atiku Abubakar ya jagoranci zanga zanga akan rashin nasarar da hukumar Inec ta dan gantasa dashi innalillahi wainna ilaihi raju’un…

dan takarar shugaban kasa wato Atiku Abubakar yanzu yanzu yaja goranci zanga zanga akan wannan rashin samun kujerar shugaban kasa innalillahi wainna ilaihi raju’un.

wanda babu shakka mutane dadama sunyi martani akan wannan zanga zanga wanda mutane suke ganin cewa yakamata ace da Atiku Abubakar kotu yatafi.

baya tsaya zanga zanga ba inji al,umma yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button